Taskar Arewa

Barka da zuwa shafin Taskar Arewa shafin dake yada al'adun hausawa dakuma abubuwan dasuka shafi Hausawa

VIDEO: Arewa Mu Farka - Official Video

Wallafan sati 3 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Wakokin Hausa

http://zamaniweb.com/administrator/files/20/09/1165/img_20200925_171530.jpg
Sabuwar Wakar Gamayyar Mawakan Hausa Na Arewa Wato

" Ali Jita, Nazifi Asnanic, Adam a Zango, Sadik Zazzabi, Nazir M Ahmed, Umar M Sharif, Hamisu Breaker, Husaini Danko, Ado Gwanja, Umar M Shareef, Dan Musa Gombe, Fresh Emir, Adamu Nagudu, Fati Nijar, Ibrahim Ibrahim, el Mu’az Birniwa.

Duk Acikin Wannan Wakar Mai Taken " Arewa Mu Farka" Kalli Bidiyon Wakar Anan

Tura wannan zuwa:

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "VIDEO: Arewa Mu Farka - Official Video"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Game Da Mai Wallafa

Yahaya Bala, Mai son rubuce-rubuce aharshen Hausa, Shine yake kula kuma yake wallafa bayanai awannan shafinna Taskar Arewa


Game Da Mu

Shafin Taskar Arewa na kawo muku abubuwan dasuka shafi hausawa yan arewa da kuma abin dake wakana akasar Hausa.
Manufar mu shine mu fadakar da kuma yada al'adu a ko'ina, da kuma nishadantar da al'ummah aduk inda bahaushe yake.


Labarai Da Dumi-Duminsu

Zamu kawo muku labaran duniya dadumi-duminsu dakuma labaran fasaha da dai sauransu....


Kasidu Masu Alaka