Taskar Arewa

Barka da zuwa shafin Taskar Arewa shafin dake yada al'adun hausawa dakuma abubuwan dasuka shafi Hausawa

Hoto

Mpape Crushed Rock: Wajen da yan Nigeria ke tururuwan zuwa yawon bude ido

Wallafan watanni 3 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Garuruwan Arewa

Wurin fasa dutsen da aka yi watsi da shi a Najeriya ya zama sabon wurin shakatawar masu sha'awar yawon bude ido bayan wallafa hotunan wannan wajea shafukan sada zumunta a farkon wannan watan.Yadda manyan duwatsu suka kewaye wurin, sannan mutane suna tattakawa da hangen sararin samaniya ga kuma 'yan ...

Sharhi 0


Hoto

Ranar Hausa Na Duniya

Wallafan watanni 3 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Aladun Mu

Barka Da Ranarmu ta Hausa Muna farin cikin zagayowar ranar Hausa na fadin duniya , Yanzu Sama da mutane miliyan 150 ke amfani da harshen Hausa afadin duniya.

Sharhi 0


Hoto

Asalin Kalmar Kasar Zazzau

Wallafan watanni 4 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Garuruwan Arewa

Wannan Hoton Zaria ne dake jihar Kaduna a Arewacin Najeriya .Zazzau Masarauta ne wanda take keda Tarihin Hausawa wadda take da gidan sarautar ta a garin Yadda kalmar ‘Zazzau’ ta samo asali Da farko dai shi Tushen wannan kalma ta ‘Zazzau’ yana da rassa biyu ne, na farko Zazzau na nufin wani ...

Sharhi 0


Hoto

Matashi A Kano Ya Hada Mota Mai Amfani Da Hasken Rana

Wallafan watanni 4 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Kirkire Kirkire

Wani matashi a birnin Kano na arewacin Najeriya ya kirkiri wata mota mai amfani da makamashin hasken rana a maimakon man fetur. Matashin, Mukhtar Adamu Fasaha, dan shekara 23 ya ce motar, wadda ta yi tafiyar sama da kilomita 1 a wani gwaji da ya yi, an hada ta ne da karafa da katakai da batur da fa...

Sharhi 0


Hoto

Wanene Hamisu Breaker ?

Wallafan watanni 4 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Nishadantarwa

An haifi shahararren mawakin Hausan ne a shekarar 1993 a KanoSunansa Hamisu Breaker Dorayi, kuma dan asalin jihar Kano ne, shekarunsa 27.Ya yi karatun firamare da sakandare a unguwar Dorayi. Ya fara waka tun yana makarantar Islamiyya lokacin yana yaro, amma a shekarar 2016 aka fara sanin sa.Zuwa yan...

Sharhi 0


Hoto

Da ka nake rera dukkan wakokina - Ado gwanja

Wallafan watanni 5 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Nishadantarwa

Fitaccen mawakin nan na Hausa kuma wanda yake fitowa a fina-finan Kannywood Ado Gwanja ya ce ya rera kusan wakoki 600 tun da ya soma sana'arsa ta waka kuma galibinsu da ka ya rera su.Ado Gwanjo ya bayyana haka ne a hirarsa da BBC Hausa Instagram Live ranar Alhamis.Da aka tambaye shi ko yin waka yana...

Sharhi 2


Game Da Mai Wallafa

Yahaya Bala, Mai son rubuce-rubuce aharshen Hausa, Shine yakirkiro shafin kuma yake wallafa bayanai awannan shafinna Taskar Arewa


Game Da Mu

Shafin Taskar Arewa na kawo muku abubuwan dasuka shafi hausawa yan arewa da kuma abin dake wakana akasar Hausa.
Manufar mu Shine mu fadakar da kuma yada al'adu a ko'ina, da kuma nishadantar da al'ummah aduk inda bahaushe yake.


Labarai Da Dumi-Duminsu

Zamu kawo muku labaran duniya dadumi-duminsu dakuma labaran fasaha da dai sauransu....


Sababbin Kasidun Blog