Taskar Arewa

Barka da zuwa shafin Taskar Arewa shafin dake yada al'adun hausawa dakuma abubuwan dasuka shafi Hausawa

Kasidu a karkashin sashen: Matasa (Rukuni na 1)

Hoto

Matashi A Kano Ya Hada Mota Mai Amfani Da Hasken Rana

Wallafan watanni 2 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Kirkire Kirkire

Wani matashi a birnin Kano na arewacin Najeriya ya kirkiri wata mota mai amfani da makamashin hasken rana a maimakon man fetur. Matashin, Mukhtar Adamu Fasaha, dan shekara 23 ya ce motar, wadda ta yi tafiyar sama da kilomita 1 a wani gwaji da ya yi, an hada ta ne da karafa da katakai da batur da fa...


Game Da Mai Wallafa

Yahaya Bala, Mai son rubuce-rubuce aharshen Hausa, Shine yake kula kuma yake wallafa bayanai awannan shafinna Taskar Arewa


Game Da Mu

Shafin Taskar Arewa na kawo muku abubuwan dasuka shafi hausawa yan arewa da kuma abin dake wakana akasar Hausa.
Manufar mu shine mu fadakar da kuma yada al'adu a ko'ina, da kuma nishadantar da al'ummah aduk inda bahaushe yake.


Labarai Da Dumi-Duminsu

Zamu kawo muku labaran duniya dadumi-duminsu dakuma labaran fasaha da dai sauransu....


Sababbin Kasidun Blog