Taskar Arewa

Barka da zuwa shafin Taskar Arewa shafin dake yada al'adun hausawa dakuma abubuwan dasuka shafi Hausawa

Kasidu a karkashin sashen: Aladun Mu (Rukuni na 1)

Hoto

Ranar Hausa Na Duniya

Wallafan watanni 2 da suka wuce. Na Yahaya Bala. A Sashin Aladun Mu

Barka Da Ranarmu ta Hausa Muna farin cikin zagayowar ranar Hausa na fadin duniya , Yanzu Sama da mutane miliyan 150 ke amfani da harshen Hausa afadin duniya.


Game Da Mai Wallafa

Yahaya Bala, Mai son rubuce-rubuce aharshen Hausa, Shine yake kula kuma yake wallafa bayanai awannan shafinna Taskar Arewa


Game Da Mu

Shafin Taskar Arewa na kawo muku abubuwan dasuka shafi hausawa yan arewa da kuma abin dake wakana akasar Hausa.
Manufar mu shine mu fadakar da kuma yada al'adu a ko'ina, da kuma nishadantar da al'ummah aduk inda bahaushe yake.


Labarai Da Dumi-Duminsu

Zamu kawo muku labaran duniya dadumi-duminsu dakuma labaran fasaha da dai sauransu....


Sababbin Kasidun Blog